iqna

IQNA

Nouakchott  (IQNA) Ministan harkokin addinin musulunci na kasar Mauritaniya ya sanar da fara rabon kwafin kur'ani mai tsarki 300,000 a cewar Varsh da Qalun na Nafee a masallatan kasar .
Lambar Labari: 3489888    Ranar Watsawa : 2023/09/28

Tehran (IQNA) ma’aikatar kula da harkokin addini a kasar Tunisia ta sanar da cewa, bude masallatai a kasar a dararen laitul Qadr ya danganta ne da mahangar ma’aikatar kiwon lafiya.
Lambar Labari: 3484790    Ranar Watsawa : 2020/05/12